harkokin addininin muslunci

IQNA

IQNA - An kaddamar da wani aikin gyaran karatun kur'ani mai tsarki na kasa a kasar Masar mai taken "Al-Maqra'at Al-Majlis" da nufin koyar da sahihin karatun ayoyin wahayi, da gyara lafuzza, da sanin ka'idojin Tajwidi.
Lambar Labari: 3494011    Ranar Watsawa : 2025/10/11

Tehran shugaban cibiyar kula da harkokin addininin muslunci ta kasar Turkiya ya jagoranci raba kyautar littafan addini masu yawa ga musulmin kasar Argentina.
Lambar Labari: 3485588    Ranar Watsawa : 2021/01/25